Assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuh, dan Allah ina bukatar audio dinnan bayan kammalarsa dan nima in yada zuwa ga sauran yan'uwa...ga number waya 08039206571
Ya Allah ka karbi tubanmu kabamu damar ziyartar dakin ka da masallatai mafiya daraja.ya Allah ka kara dora musulunci akan kafirci kaba mu lafiya da zama lafiya=ibrahim isah bela zamfara state=
5 Comments